Steps
- 1
Ki samu gyadar miya ki tsince ki gyara sanan ki daka.
- 2
Ki zuba kayan miya a tukunya ki kunna wuta ya tafaso ki zuba kayan dandano sanan ki soya da mai,ki kara ruwa kadan ki zuba gyadar da kika daka,ki barta tayi laushi sai ki yanka yakuwa da lawashin albasa ki wanke su ki zuba ki saka naman da kika tafasa ki juya ki rage wutar dan ta karasa dahuwa.
- 3
Idan ta dahu zakiji kamshin na tashi kuma mai ya tsatsafo sama sai ki kashe.
- 4
Ki ci da tuwo,semo ko sinasir da waina.
Similar Recipes
More Recipes
-

Prachi Phadke Puranik
-

Mad Cook
-

Chicken Piccata over Angel Hair Pasta
Kendall Sampson -

Lemon Feta Andouille Chicken Sausage Orzo Bowls
Kendall Sampson -

Chili Oil Eggs Hash Browns with Spicy Ranch
BitesWithReagan
-

Irum Zaidi Home Cooking
-

Healthy tasty veg semolina masala chilla
Ramaben Joshi
-

Swati Sheth
-

Crock Pot Girl 🤡
-

brinna15 -

Moist and amazing chocolate cupcakes!
Bmoorefood🧁
-

Bean Sprouts for Appetizers / Vegan
Coozy Life
-

Chef Fasma
-

hazelcakes -

marycooks
-

risi O
-

Jahun's Delicacies
-

bongi
-

Lick Fingers (Abj Moms)
-

Bunmi
-

Lick Fingers (Abj Moms)
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7272248
















Comments (5)