Steps
- 1
Zaki saka flour din ki salr da baking powder kiy mixing ki kawo butter kisa ki murza da hannun ki sosai butter ya abta cikin flour saiki sa qwai ki kawo ruwa ko milk kisa ki kwaba shi
- 2
Zaki rufe dough dinki ko aleda ki barshi zuwa 1 hour
- 3
Zaki dauko minced meat din ki kisa masa kayam qamshi da magi da komai ki rufe shi kisa ruwa ki dora a wuta ki barshi zuwa 20mnts
- 4
Xaki fere dankalin ki ki yanka into cubes da carrots shima haka zaki masa sai ki saka shi cikin naman ki sa mai kadan ki ci gaba, in ya tsotse zakisa mai kadan sannan ki juye albasan ki a ciki ki cigana da soyawa
- 5
Sannan zakisa corn flour ki dama shi da dan kauri ki juye akai saikina juyawa har ya hade saiki sauqe shi.
- 6
Saiki dauko kwabin ki ki kneading dinsa ba sosai ba, sai ki sa flour kadan a wurin da zaki tada shi kina tadawa kina saka minced mest dinki ki shafa ruwan qwai daga qarshen saiki rufe kisa folk ki danne, duka haka zaki musu
- 7
Sanan sai ki shafa ma baking tray dinki butter ki jera su kiy brushing dinsu da egg white ki barbada ridi da y'ay'an habbatussaudah, ki baking for 30minutes to 40 minutes
Similar Recipes
More Recipes
-

Heenaba jadeja
-

Brad's strawberry/blueberry balsamic barbecue sauce
wingmaster835
-

Jibita Khanna
-

Ankita Kapil Varshney
-

Priyangi Pujara
-

Chicken Fried rice with Leftover Rice - Japanese style
Madhumita Bishnu
-

Deep-Dish Spinach and Bacon Quiche
Tim Griffin
-

Crispy leftover Rice Veg Cutlets
Padmini Venkatesan
-

T’s Bacon Cheeseburger Sliders
Miranda Kaste -

tamiller1954
-

Rory McGarry
-

Rawveganata -

Robin Keith
-

Ayyush_hadejia
-

wanjiku nguru(Shiezy)
-

Nidhi Ashwani Bhargava
-

Anjali Mukherjee
-

Nduma soup#my creative nduma recipe#author marathon
Lucie Warigiah
-

Soumita Ghosh
-

Amierah S-Man
-

Purvi Champaneria
-

ramlah maikusurwa -

Jackline Anyango









Comments (5)