Steps
- 1
Da farko zaki yanyanka doyar ki saiki fereye ki wanke ki saka a tukunya saiki zuba gishiri da sugar kadan ki saka ruwa ki daura a huta inta dahu ki kwashe ki barta ta huce saiki saka wuka ki yayyanka dai2 girman da kikeso.
- 2
Saiki daura kasko a wuta ki zuba mai sannan ki fasa kwai ki saka albasa da dan maggi in man yayi zafi saiki kada kwan kina saka doyar a ruwan kwai kina sawa acikin mai harki gama shikenan sai ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

Alkaline - Vegan Sausage Patties
eshivers
-

Alkaline - Avocado Salad Dressing
eshivers
-

eshivers
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Umma Sisinmama
-

Ummee Irfan Kitchen
-

Rashika Arora
-

Jayakrite Kande
-

lilian gold -

Nafisa Idaya(Ummu Nazifs Kitchen)
-

Fatima Ibrahim(Albint,s Cuisine)
-

Dorry Khatushiest Libokoyi
-

Rekha Jangid
-

Rakhee Rathi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7339118






Comments