Taliya mai alayyahu

Taliya cikin sauki mai alayyahu,nayi tunanin kawai nasaka alayyahu kahan batarda na yankashiba,kuma tayimun dadi sosai nida iyalina
Taliya mai alayyahu
Taliya cikin sauki mai alayyahu,nayi tunanin kawai nasaka alayyahu kahan batarda na yankashiba,kuma tayimun dadi sosai nida iyalina
Steps
- 1
Zaki wanke tarugu da tattasai saiki jajjagasu ko kuma kiyi blending dinsu tareda tafarnuwa
- 2
Saeki samu tukunya ki zuba jajjagenki aciki,ki zuba ruwa dai dai yanda zai isheki
- 3
Sannan saiki zuba mai,manja kadan,maggi,gishiri da kuma curry duka lokaci daya,sannan ki wanke nama ki zuba aciki su tafasa har zuwa lokacinda naman zai dahu. Sannan saiki karya taliyar ki zuba aciki saiki motsa
- 4
Zaki wanke ayyahu,ki tsigeshi kamar haka batareda kin yankaba,saiki zuba cikin taliyar da yankakkar albasa,ki motsa kibarta ta dahu iya laushin da kike bukata
- 5
Shikenan tayi sai akwashe aci😋😋 tareda abun sanyi mai dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Sonya Bankester
-

🍑Peach 🍑, Saffron & Cardamom Shrikhand Fro Yo (No Cook Recipe) (Vrat Special)
Bina Samir Telivala
-

👑 Brian's original balkan-Albanian pumpkin cake
Balkan cooking
-

Barnali Debdas
-

Sheer Khurma (With A Twist Of Pecans Perfect For Eid)
Alka Bhandari
-

Khanfaiziya5 -

Soumini Bhattacherjee
-

Monika Jain
-

Tumiso Foods
-

Healthy tasty crispy corn uttapam
Ramaben Joshi
-

Whizzle
-

Jasmine
-

Kadisweet
-

Sotay
-

Vegan Pressure Cooker Beans & Rice
Ray Zeuner
-

Kalpana Solanki
-

Presentation Matters
-

Mahreen Rauf
-

Yumico Kageyama
-

Passi Vikshali
-

Passi Vikshali
-

tastydelight125
-

Maya Tandon
-

Arachana ( Tanya)
-

Vani Santhosh






Comments