Steps
- 1
Dafarko xaki sami waken soya kiwankeshi akai markade idan anmarkada saiki sami dankwali tata kisa dankwali tata akan tukunya saiki dauko kulli kixuba manja kada aciki saboda yarage kumpa idan kingama saiki daura awuta. Kisami baw maikyau kijika tsamin kanti aciki.
- 2
Idan awaran yafara tafasa saiki zuba wannan tsamin kanti xakiga yafara hadewa saiki tanadi kwando idan yafara tafasowa saiki farakwashewa kinasawa akwando idankingama saiki barshi yakai 10min or 15 saiki kifashi a tire kiyankashi daidai yanda kkso
- 3
Kijika maggi da gishiri aruwa saiki daura mai awuta idan mai din yayixafi saiki kawo awaran kinatsomawa aruwqn maggi dakika jika kinasawa awannan maidi dayake wuta idanyayi brown saiki kwashe haka zakiyitayi harki gama idan kin gama soya awaran saiki fasa kwai ki kada saikina tsoma wannan awara dakk soya acikin kwai haka xakinayi harki gama
- 4
Enkinaso xaki yanka albasa ko kabeji enkuma bakyaso xaki eya cinshi haka dayaji ko miyan sos
Similar Recipes
More Recipes
-

Spicy George Foreman
-

Bukharicooking vlogs
-

Shital Jataniya
-

Jacket Potatoes with Cheese Filling
ALEX xx ✈🇬🇧🇱🇹
-

Mango Shrikhand - Aamrakhand - Indian traditional desert
Manisha Sampat
-

Ruchi Agarwal
-

ifuchi
-

Priyangi Pujara
-

ifuchi
-

Mango Malai Kulfi - Summer Special Frozen Dessert
Manisha Sampat
-

⚡Welderwoman⚡
-

White sauce cheesy chicken casserole
Bmoorefood🧁
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Salad. An amazing side appetizer
Zainab Nasir
-

Brian Nickolas Kariuki
-

Brian Nickolas Kariuki
-

Brian Nickolas Kariuki
-

Brian Nickolas Kariuki
-

Pooja Grover -

Sakshi Parwani -

Maryam Ibrahim Aliyu
-

Sara Bm
-

Tina matta








Comments