Chocolate fudge
Steps
- 1
Da farko za'a butter da sugar har sai yazama fluffy, sai azuba ƙwai ɗaya bayan ɗaya har sai anjuye duka 6eggs ɗin
- 2
Sai azuba baking powder, flavour, pinch of salt sannan sai azuba flour.
- 3
A wani bowl daban sai azuba ruwan zafi asa cocoa powder sai a motsa sannan sai azuba shi acikin batter ɗin cake ɗin, sai a motsa sosai.
- 4
Sai a ɗauko pan ashafa butter sai ajuye batter din acikin pan sai a gasa, za'aga kwaɓin yayi ruwa to haka yakamata yayi dan cake nada laushi sosai.
- 5
Bayan ya gasu sai a yanka azuba chocolate syrup akai, anan nasaka grapes a sama. Cake ɗin nada daɗi sosai ga laushi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Ankita Kapil Varshney
-

Heena Jani
-

Sweet and sour chutney of dates
Deepti Johri
-

Ananthi @ Crazy Cookie
-

Hetal Poonjani
-

Seema Sharma
-

Sudipa Gope
-

Sabudana Khichdi Navratri Recipe
Shobha Deshmukh
-

Balvig
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Hamburger Gravy Birthday Celebration version
skunkmonkey101
-

Cooking with passion
-

@M-raah's Kitchen
-

Purple Chinese Cabbage Cheese Sandwich
Ila Palan
-

@M-raah's Kitchen
-

Bharati Jai Songara
-

Vid'zz Batra
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Ila Palan
-

Itohs Vera
-

Raghini Phad
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7673548












Comments