White rice with fish stew

Steps
- 1
Da farko zaki daura ruwa kan wuta inya tafasa ki wanke shinkafar kida gishiri ki zuba har zuwa time din da zata dahu saiki tace ta a qualender ki mayar cikin tukunyar ki maida kan wuta tayi 3 to 5 minutes saiki sauke ki juye a flask.
- 2
Zaki gyara kayan miyanki ki nika sannan ki wanke kifin kida lemon tsami ki juye a quallender ki saka maggi, gishiri, da kayan kamshi saiki yanka albasar ki zaki daura mai a wuta in yayi zafi saiki juye kifinnan har zuwa time din dazai soyu ki juya dayan side din shima ya soyu saiki kwashe.
- 3
Ki daura tukunyar ki akan wuta ki zuba mai in yayi zafi ki juye kayan miyan har zuwa time din dazai tafaso ki zuba baking powder in ya gama kunfar saiki juye albasar ki rufe kidan saba murfin yayita dahuwa har sai kinga miyarki ta kusa yi saiki bude ki saka maggi da gishiri ki rage wutar har zuwa time din da zaki tabbatar miyar ki tayi saiki juye kifinnan a jiki ki kara onga ki jujjuya tsahon 3 minutes saiki kashe miyanki yayi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

Pabi Chettri
-

chef Nidhi Bole
-

Lemon Dal/ Lemon Tuwar Dal For Summer
Navnita Jaiswal
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Laju Gehani
-

Namrata sarmah
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Mogco Tokyo
-

Shuchi Jain
-

BizDak
-

Sanchita Das
-

Indomie Noodles with Fried Eggs #noodlesrecipecontest
Joyce Ng'ong'a
-

Aanchal Charaya -

Fruits Raita with curd and milkmaid
Chef Alka Singh Tomar.(Blogger)
-

Neetu Gupta
-

MEENU chawla -

Jayasakthi's Kitchen








Comments