Vanilla and chocolate crepes
Steps
- 1
Da farko nafasa ƙwai nasa a bowl tareda sugar, sai nasa mixer nayi mixing
- 2
Saina zuba milk, flavour, daga ƙarshe saina zuba flour
- 3
Bayan na haɗesu saina raba batter ɗin gida 2, ɗayan saina sa masa cocoa powder, saina ɗora pan yayi zafi na shafa mai kaɗan a pan sannan sai nadinga zuba batter ɗin, idan yasoyu sai a juya ɗayan side ɗin shima
- 4
Bayan nasoya duka sai nayi ma crepes ɗin linkin tabarma sannan saina zuba chocolate syrup akai, ba dole sai anyi amfani da mixer ba, za'a iya amfani da whisker.
Similar Recipes
More Recipes
-

mary jane
-

Mallika Ramshatriya
-

Kshama's Kitchen
-

Madhvi Srivastava
-

Carla Bolaños
-

Soumini Bhattacherjee
-

Hetal Poonjani
-

Aishwarya Kitchen A
-

Overnight Oats with Apples and Almonds
Shobha Deshmukh
-

Eat Whole 2 Thrive
-

Yodaga
-

Christina
-

Phenny Aluoch
-

Spicy Mumbai Style Green Chutney
Nirmal Kaur
-

Sunita Mehta -

Fatima's Cakes And More
-

Rushaf_tasty_bites
-

seeyamas Kitchen -

Anjali Valecha
-

seeyamas Kitchen -

Mrk Kalra
-

Anjali Valecha
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7713025










Comments (2)