Shinkafa da wake with salad and stew
Nusaiba musa @cook_16177951
Shinkafa da wake with salad and stew
Steps
- 1
A zuba ruwa a tukunya sai a bari ya tafasa sannan a wanke shinkafa a zuba a cikin ruwan a rufe tukunyar a barshi ya dahu sai a sauke a tace a mai data tukunyar a dora a wuta a rage wuta ruwan jikin ya kine sai a sauke
- 2
A wanke wake a zubashi a tukunya a dora a wuta arufe abarshi har sai ya dahu sai a sauke
- 3
Zaa wanke salad, tumatur a yayyanka sai a sami plate a zuba shinkafar daga kasa wake a sama salad daga gefe da su tumatur sai a zuba miya
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

BitesWithReagan
-

Bethica Das
-

Mukti Sahay
-

Durreshahwar Khan
-

Spicy & Healthy Mixed Vegetable Masala Khichdi
Sangita Vyas
-

mary jane
-

Gochujang Veg. Paratha - Korean Style
Deepa Rupani
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Dazy
-

Fried chips with scrambled eggs
Ramlat bashir -

Anne
-

Sakshi Lodhi
-

Piya desiea -

Nusaiba musa -

Lucie Warigiah
-

Mrs Baba
-

Gunjan Dhawan -

Mona daksh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7756677










Comments