Jollof din shinkafa da wake

Mrs Baba @cook_13830171
Imason wake da shinkafa shiyasa na hadasu a nan #kanogoldenapron
Steps
- 1
Ki zuba manja a wuta ya soyu saiki zuba kayan miyan ki da tafarnuwa kidan soyasu sama sama saiki tsaida ruwa ki zuba daddawa
- 2
Bayan ya kusa nuna saiki zuba shinkafar ki maggi da dan kayan qanshi ki rufe ta fara dahuwa
- 3
Saiki wanke wakenki ki zuba yayi ya dahuwa
- 4
Saiki yanka albasar ki da karas dinki ki zuba,idan ta dahu ki sauke,ki zuba a dan kwano haka mai zirfi kidan danna ta da cokali saiki kifeta a plate nayi ado kuma da soyayyan naman kaza
Similar Recipes
More Recipes
-

Bina Anjaria
-

deoyani
-

Crispy Garlic Butter Baked Potatoes
Pinkblanket's Kitchen
-

Lemon mint kadha for digestion
DROOLSOME MORSEL BY AFREEN WASEEM
-

Sanuber Ashrafi
-

Sarvat Hanif
-

Cluelesskitty
-

Brown Butter Mini Chocolate Chip Cookies
Ashley Smith
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Sakshi Lodhi
-

Piya desiea -

Shinkafa da wake with salad and stew
Nusaiba musa -

Nusaiba musa -

Lucie Warigiah
-

Gunjan Dhawan -

Mona daksh
-

Nusaiba musa -

Meat pie hausa and English version
Khabs kitchen
-

maryamaAbdullahiZakariya
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7092491










Comments