Spaghetti with Alayyaho

Sister na ta kasance tana matukar son spaghetti so in inaso na burgeta nakanyi sa tanajin dadi sosai, and is good for the body bcos of the alayyaho inside.
Spaghetti with Alayyaho
Sister na ta kasance tana matukar son spaghetti so in inaso na burgeta nakanyi sa tanajin dadi sosai, and is good for the body bcos of the alayyaho inside.
Steps
- 1
A jajjaga kayan miya duka banda albasa a zuba half cup of mai a tukunya a soya da diced onion, in ya soyu sai a zuba kayan miyan akai a soyasu tare su soyu sai a dakko tafashashshen naman da aka riga aka tafasa a yanka kanana a zuba akai together with it's stock, in ruwan tafashen naman zai isa dafa taliyan shikenan in kuma bazai isaba sai a kara ruwa kadan yadda zai dafa taliyan dai dai
- 2
A kawo species, seasonings, pinch of salt and curry a zuba duka sai a rufe su tafaso, inya tafasa sai a kawo spaghetti a zuba aciki a dan motsa ta sai a mayar da murfi a rufe
- 3
Inta kusa tsanewa sai a dakko diced onion da alayyaho da aka riga aka yanka aka wanke a zuba akai a gauraya a rufe for 5min su karasa sai a sauke.
- 4
Enjoyyyyyyyyy, it's so yummmyyyy
Similar Recipes
More Recipes
-

Swati Sheth
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
-

Supriya Devkar
-

Yongjie -

Ankita Kapil Varshney
-

Suchitra S(Radhika S)
-

Uzma Syed
-

Niki Freeman
-

Christina
-

Chicken Quesadillas with salsa
Tra Cul
-

Happy Fingers
-

lydia Omo(Abujamom)
-

Rosalyn John
-

Poonam ranga
-

Mohammed Rukaiya -

Simple Fried plantain and fried egg🍌🥚
SASHA'S TASTY BITES ♥️💕
-

Poonam Gupta
-

Loveena Bajaj Salve
-

Pointed gourd poppy seeds curry
Parna mondal













Comments