Tayota, hikiimaa, bunueles, Rossette

Wannnan abun mai suna a sama ana anayimshi da wani karfe mai huda yana da yanayi ado da kofifi kala kala, ana iya ajjeshi na tsawon satika batare da yayi komai ba. Kuma karfen yi yana nan ko in a a kasuwa sannan kuma ba'a wankeshi sai dai a goge a kulle a leda yadda datti bazai shiga ciki ba.
Tayota, hikiimaa, bunueles, Rossette
Wannnan abun mai suna a sama ana anayimshi da wani karfe mai huda yana da yanayi ado da kofifi kala kala, ana iya ajjeshi na tsawon satika batare da yayi komai ba. Kuma karfen yi yana nan ko in a a kasuwa sannan kuma ba'a wankeshi sai dai a goge a kulle a leda yadda datti bazai shiga ciki ba.
Steps
- 1
A dama madara da ruwa sai a kada kwai a Hadesu tare. Bayan Sun hadu sai a zuba sikari da flour a juya sosai su hade jikinsu.
- 2
Sai a saka rari a tace dan gudajin da yayi. Bayan Komai Ya kammala.
- 3
Sai a dora kwasko a wuta a zuba mai a barshi yayi zafi.
- 4
Sai a saka karfen a ciki mai kamar minti daya sai a zoma a cikin kwabin sai a dawo dashi cikin ruwan mai a dan girgizashi da kanshi zai fita.
- 5
Kada a gurin tsomanawa a bari y haure saman karfen idan ba hk ba bazai fita ba. Dole a kiyaye kada kullin y hauro saman karfe. Sannnan Bayason wuta da yawa hk za 'aita maimatawa har kullin y kare. Sai a saka shi cikin sikare ko sikari mai girfa sai a cire idan ko ina y kama sai a ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Apple Cake with Cinnamon & Ginger ~ Tao / Vegetarian
Zào Jün ~ TAO 'proof' Vegetarian Cooking
-

Delicious tasty coconut milk powder Barfi
Ramaben Joshi
-

Easy Weeknight Reverse Sear Porterhouse
Mama Ngai
-

Durreshahwar Khan
-

Shilpa Shah
-

Madhumita Bishnu
-

Laju Gehani
-

Kulsoom Bukhari
-

Namrata sarmah
-

Hiroko Liston
-

Brad's eye of round steak over jalapeño cheddar polenta
wingmaster835
-

My Grilling Spot
-

Brad's sausage and asparagus quiche
wingmaster835
-

Potato Soup (made with ham and cheese)
frogzillian
-

The Sassy Sous
-

Pointed gourd and potatoes dum
Dipti debnath
-

Rubita's Tasty Bites
-

Kalpana mondal
-

Sonika Gupta
-

Asma'u Sulee -

Matthew Lay
-

mhhadejia
-

Cakeshub
-

Yar Mama





Comments