Tuwon shinkafa da miyar guro
Steps
- 1
Tuwon shinkafa:zuba ruwa atukunya dadai yadda zasu is a,barshi yy zafi,wanke shinkafarki ki zuba,idan shinkafarki ta dahu tayi lugub,sai ki tuqa tuwon ki ki kwashe
- 2
Miyar guro: zuba mai a tukunya,saka albasa ki barshi y soyu
- 3
Saka jajjen kayan miyarki,fere kabewa yanka kanana ki saka aciki
- 4
Rufe ki barsu su soyu.
- 5
Tsaida ruwan sanwarki,saka magi da kayan yaji,rufe ki barshi yy ta dafuwa,sai miyarki tayi kauri
- 6
Saka maburkaki ki burkake kabewar sosai.
- 7
Kada miyarki ta guro dai dai yanda kk son kaurinta sai ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
-

Swaminathan.V
-

Sarvat Hanif
-

ZMA
-

🍆🥔🌶️ Chatpata Aloo Baingan Bharta
Khanfaiziya5 -

Vietnamese Chicken & Cabbage Salad
Bee Vinitra
-

लौकी और कच्चे केले से बना फलाहारी सेहतमंद कटलेट।
Prachi Maheshwari
-

Rory McGarry
-

Mara Michelle
-

Dan Flynn
-

Lyii G
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Divya Konduri
-

Bethica Das
-

Raisin milk chocolate chips cake
S.Njama
-

Neeru Goyal
-

White rice with carrot and stew
Fatima muh'd bello
-

Savitha Ravi
-

Lyii G
-

Neha Kapil Madhu
-

Mukti Sahay
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/7825898











Comments