Steps
- 1
Ki hada flour salt kadan da sugar da baking powder se ruwa ki kwaba yayi laushi yasa ba ya kama hanun ki se ki ajiye ki barshi ya huta kamar 10 min se yi rolling yayi circle se ki dora pan a kan wuta idan ta dai zafi zse ki dora shawarma bread dinki a akai zakiga zaman ya kumburo se ki juya daya barin idan ya gasu zaki ga yayi golden brown se ki sauke.
- 2
Shikuma naman zaki tanks shi sirara kaman Yatsa se ki yanka albasa ki zuba maia tukunya se ki zuba naman da albasan kita juyawa se ki zuba spieces da dan attarugu kita juya wa har yayi. Agefe kuma kin fere dankali kin soya. Se ki hada mayonnaise da ketchup da dan black paper ki juya se ki shafa ajikin btead din se ki jera na a gefa da dankali.
- 3
Se kinannande kidan sa a micro wave ko oven yayi dimi se ci.
Similar Recipes
More Recipes
-

Gabriel Ivarsson
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Crockpot Chicken and Dumplings
Michie Mich
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

IkumiMatcha
-

Daxa Parmar
-

Belinda
-

Afrah's kitchen
-

2choi
-

MHTD (my home to dishes): something in a mug
Bmoorefood🧁
-

Shamsiya Sani
-

Green Onions & Cummin Fried Rice#authormarathon#
Val Asirigwa
-

salma bako
-

Miemie's Dishes (Yusrah)
-

This is how i enjoyed eating bread
Ummuraatu










Comments (2)