Steps
- 1
A sami shinkafa mai kyau a barzata aje a gefe.A gyara kayan miya sai a jajjagasu a aje a gefe
- 2
A wanke cabbage da ruwa da dan gishiri sai a yankashi a ajeshi gefe shima
- 3
Zaa dora tukunya a wuta a zuba manja idan yayi zafi sai a zuba jajjagen a soyasu a zuba maggi salt garin tafarnuwa a gauraya sannan a kara ruwa a rufe tukunyar a barshi ya ya tafasa sai a dauko shinkafar da aka barza a wanke ta sai a zuba cikin tukunyar a juya sannan a rage wuta dan ya dahu yadda ake so.
- 4
Idan ya dahu sai a zuba yankakken cabbage din a juya sannan a kashe wutar zafin shi zai dafa cabbage din.
Similar Recipes
More Recipes
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Fresh Coconut 🥥 & Dragon Fruit Burfi
Bina Samir Telivala
-

Swati Sheth
-

Coconut Makhana Sweet Sip (For Any Fasting Festive celebrations)
Navnita Jaiswal
-

Nana Aliyu
-

Beena Radia
-

Kulsoom Bukhari
-

Easy and Digestible Warm Singhara Rab (Water Chestnut Porridge)
Krishna Dholakia
-

Deepa Rupani
-

🥕✨ Creamy Carrot, Green Chilli & Basil Soup 🌿
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

jenscookingdiary
-

zuzu_cuisine
-

Dan Flynn
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Canadian Bacon and Ranch Pasta
Crock Pot Girl 🤡
-

starving_tzigane
-

Bethica Das
-

Sarsoora -

ummusabeer
-

jenscookingdiary
-

starving_tzigane
-

Shahnila Saleem
-

Bethica Das
-

Shahnila Saleem
-

Shahnila Saleem




Comments