Masada ferfesun Kan rago with kunun koko

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Ni ba gwanar cin kan ragoba gsky amma yayi dadi sosa ga kunun da masa yarana suna sons sosai
Masada ferfesun Kan rago with kunun koko
Ni ba gwanar cin kan ragoba gsky amma yayi dadi sosa ga kunun da masa yarana suna sons sosai
Steps
- 1
Kiwanke namar kan ragon da kyau kiwankeshi da ruwanzafi duke dattin yafita sai kizuba atukunya kisa ruwa dayawa sai kiyanka albasa kisa kixuba baking powder kidaurasa a wuta yatafasa sosai har yakusan Nina. Sai kijajjaga attarugu tafarnuwa da tomato kixuba kisa Maggie da sauran spices kisa sent lev kibarsu yanuna da kyau sai kisauke shikenan
Similar Recipes
More Recipes
-

Hetal Poonjani
-

Dave Vishakha
-

culinarycubit
-

Swati Sheth
-

Edey Rosina
-

Beef Bulgogi and Ssamjang dipping sauce
Edey Rosina
-

Edey Rosina
-

Navnita Jaiswal
-

Rachana Sagala
-

Heena Jani
-

Kethro Michael Houseal
-

Lyii G
-

jglehenbauer
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Ashika Arora
-

zainab_khadi -

Polly Basu
-

Lucy Muliro,lucymuliro8@gmail
-

Geeta Rani Sharma
-

GINGER, APPLE and CLOVES MOCKTAIL
AYSHA'S HALAL KITCHEN
-

Fatima Dewa
-

Lewis XVII
-

Mrs Abubakar
-

Fatima Dewa
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8183017





Comments (9)