Steps
- 1
Zaki samu fulawa ki tankade kisa a kwano kisa ruwa Dan dadai ki dama
- 2
Ki fasa kwai aciki kisa Maggi kisa onga stew kiyanka albasa kisa kiyanka tattasai kisa aciki ki daka attarugu kisa aciki kisa gishiri kadan
- 3
Kidama yayi dadai yadda Zaki soya saiki samu manjan ki ajye a gyefe
- 4
Kidaura kaskon suyanki akan wuta kina diban manja kadan kina sawa kina zuba fulawan da Kika dama cikin ludayi
- 5
Saiki Dan rufe yayi second goma saiki bude zakiga saman ya nuna saiki juya kibarshi ya karasa soyuwa saiki cire kisake sa wani harki gama
Similar Recipes
More Recipes
-

Jibita Khanna
-

Sonya Bankester
-

John Carroll
-

Potato, Cauliflower, Broccoli and Pea Curry
John Carroll
-

*Peanut Butter Banana Roll-Up*
Bareeraawais22
-

Best Cooker
-

Assam-Style Labra (Mixed Vegetable)
Namrata sarmah
-

Broccoli Cheese Soup - Slow Cooker
Christina
-

Christina
-

Midnightchef
-

SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Quick Imitation Crabmeat Sandwiches
Crock Pot Girl 🤡
-

Reena Andavarapu
-

Nafisah Hadi Amin
-

Sweet And Spices Corner
-

Ummu hamid
-

Golden Yam with chicken and black tea
Nafisah Hadi Amin
-

Mano Bili
-

Mukti Sahay
-

Faith ele -

Chef Guree
-

Maryam Fulani








Comments (3)