Dafaffen naman rakamar dabba

Mrs Alkaleey @cook_15786121
Dafaffen naman rakamar dabba
Steps
- 1
Da farko zaki gyara namanki ki wanke shi ssaei ki aza a wuta ki zuba enough albasa tare d kayan kamshi ki zuba ruwa ki barshi y dahu idn yyi kmr 5mnts sai ki zuba kyn miyan d kika daka
- 2
Tare d maggi dinki d gishiri
- 3
Ki kawo mai ki zuba ammn ki tabbatr d kin zuba ruwa wadatacce wanda zai isa harki kammala grkin ki
- 4
Ki barshi y dahu ssaei har ruwan suyi kasa idn y dahu sai ki sauke.ki watsa lawashi a sama,zaa iyaci d bread akwai ddi b krya.
Similar Recipes
More Recipes
-

BitesWithReagan
-

Comfort Ndungu
-

Archana Agrawal
-

John Carroll
-

Madhumita Bishnu
-

Smothered Italian Sausage Bake
Maggie Conlon
-

Garima Mayur Mangwani -

Homemade Chinese Vegetable Curry
Mad Cook
-

Kumkum Chatterjee
-

Allison Candelora
-

beccajjm
-

Chef Weird Beard
-

MadLucky Mama
-

American style chocolate covered strawberries
Bmoorefood🧁
-

tonia Culinary
-

Soyayyen dankali da dambun kwai
Mrs Alkaleey
-

Madhulina Patra
-

Madhulina Patra
-

Lady B cuisine
-

Mulunga Alukwe
-

Black Tea With boiled sweet potatoes
Mulunga Alukwe
-

Vaishali Singh
-

Divi Deepu
-

Bethica Das
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8379449





Comments