Steps
- 1
Farko zakisa mu albasarki ki gogata kihada da namanki nikakke sanan kisa magi tareda spices din dakuma dan ganyen lawashi ki jajjagashi inkinaso
- 2
Saiki chakuda sannan ki mulmulasu wato kiyi su kamar kwallo
- 3
Kisa mai yayi xafi sannan kidaukosu kisasu aciki idan yasoyu saiki tsame su
- 4
Kisamu tukunyarki kidora kisa mai sanan kikawo nikakken kayan miyarki kisa akai idan yatafasa sosai saikisa kayan Miya saiki kawo namanki da kika soya kisa aciki
- 5
Sanann kidauko patetonki dakika yanka tareda carrot dinki kihadasu wato kijuye acikin miyarki saiki rufe kibarshi for some mnt yanda pateton xai nuna saiki sauke kisa aplate saici 😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Pinkblanket's Kitchen
-

SirBakes-A-Lot101
-

Deepa Rupani
-

Lakshmi Sridharan Ph D
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Maya’s Wine Bar & Kitchen
-

Madhumita Bishnu
-

Shital Jataniya
-

QUEEN OF THE KITCHEN
-

Aunty M
-

@chefcraig
-

Tina Martinez
-

jenscookingdiary
-

Isaac Faver
-

Areeba Masroor
-

Mss Leemah's Delicacies
-

Bmoorefood🧁
-

qtmonki01
-

Miyar kayanciki da shinkafa Mai curry
habiba aliyu
-

Nmadiamond (AbujaMoms) -

Areeba Masroor
-

skunkmonkey101
-

Mss Leemah's Delicacies
-

Milicious Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8446715














Comments