Share

Ingredients

  1. Nono
  2. Dabino
  3. Suga

Cooking Instructions

  1. 1

    Da farko zaki cire kwalon dabinonki se ki zuba shi a blanda se ki zuba nono ki sa suga ki markada in kin mar kada se kisa a firji yayi sanyi a sha ya na da dadi sosai ga amfani

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman fuad Adamawa State
on

Comments

Similar Recipes