Dafadukan taliya da dankalin turawa

A gaskia inason cin taliya a sahur saboda yafi saukin dahuwa kuma yafi rike min ciki ba zanji yunwa da wuri ba #sahurrecipecontest
Dafadukan taliya da dankalin turawa
A gaskia inason cin taliya a sahur saboda yafi saukin dahuwa kuma yafi rike min ciki ba zanji yunwa da wuri ba #sahurrecipecontest
Steps
- 1
Da farko za'a yanka albasa a tukunya a zuba mai kadan a soya,sai a saka markaden kayan miya kadan da attarugu a soya su duka.
- 2
Sai a zuba ruwa daidai,a saka kayan kamshi da sinadarin dandano,sai a fere dankalin a yanka yanda akeso sai a zuba idan ruwan ya tafasa.
- 3
Idan dankalin yayi laushi sai a zuba taliyan aciki a barshi ya nuna yayi laushi sai a kwashe.
- 4
Za'a iya saka nama ko kifi,duk abinda ake dashi.
Similar Recipes
More Recipes
-

Spice and Zeal
-

Amazing Foodies
-

Favour ✨🌺
-

Nigerian Chin Chin (Deep Frying)
Favour ✨🌺
-

Cow Patties, aka Chocolate Peanut Butter Oatmeal Cookies
Hailey Debity
-

pinal Patel
-

wingmaster835
-

purple_acied
-

alley927cat
-

Sweet and sticky grilled tenders
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Crockpot Hot Chicken Sandwiches
Crock Pot Girl 🤡
-

Spicy Chorizo Twice Baked Potatoes
Chef Weird Beard
-

Sadaf Shoaib Vohra
-

Sajida Perveen 786
-

Strawberry ice cream🍓🍨🍦🍓💁 Hope you all will love it.....
Sajida Perveen 786
-

Kunun gyada da kwakwa da madara
muneerat a jafar
-

Mom mufeedah
-

BorosBoros84
-

Ummu hamid
-

Zobia Sajjad
-

BorosBoros84
-

Maryamaminu665









Comments