Kunun gyada da kwakwa da madara

muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
Katsina
Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Gyada
  2. Kwakwa
  3. Shinkafar tuwo
  4. Sugar
  5. Madara

Cooking Instructions

  1. 1

    Xan gyara gyadata in fidda kwafson

  2. 2

    Sae in wanke er shinkafata kadan

  3. 3

    Sae in goge bayan kwakwata in yankata

  4. 4

    Sae in hadesu waje daya in markade su

  5. 5

    Sae in tace

  6. 6

    Sae in xuba kullun a cikin tukunya inta juyawa da ludayi har yayi kaurin da Nike so

  7. 7

    Sae in saka sugar da madara in juya so sae

  8. 8

    Sae ayi serving ae ta sha

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
muneerat a jafar
muneerat a jafar @cook_16784847
on
Katsina
am empty without my kitchen
Read more

Comments

Similar Recipes