Wainar shinkafa

This is the first time of me making it and it was wow #sahurrecipecontest
Steps
- 1
Zaki jika shinkafar tuwon ki da dare kaman 10pm haka da safe sai ki hada da tuwon shinkafar (na saka a fridge saboda nasan zan nemeshi) seki yanka albasa ki kai nikka kama 12pm
- 2
Ganikar nan seki saka yis ki rufe ki barshi ya tashi bayan kaman awa 4 seki bude zaki ga ya tashi sosai seki kara motsawa kisa yankakken albasa siga gishiri baking powder ki motsa sosai ki kara rufeta kaman 30 minutes kamar yadda kika gani a hoto ya kara tashi
- 3
Seki sa tandan suya a wuta a diga masa mai idan yayi zafi sai ki zuba kullun ki soya ya soyu ki kara juya dayan gefen shima ya soyu haka zakiyi har ki gama zaki iya ci da Jan miya kuli ko miyar taushe
Similar Recipes
More Recipes
-

Turai Ki Sabji/ Simple Tori Ki Sabji without Masala
Navnita Jaiswal
-

Aloo ka Chokha/ Aloo ka Bharta
Navnita Jaiswal
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Falgooni Mangrola
-

pinal Patel
-

Summer Special Raw Mango + Lauki Thepla
Krishna Dholakia
-

Madhumita Bishnu
-

Ghazala Naeem
-

Grill-Master
-

Spinach Lasagna Rolls* vegetarian *
🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Chef Weird Beard
-

Tristan dyet
-

Crock Pot Girl 🤡
-

Nonny -

Crock Pot Girl 🤡
-

Avocado and corned beef sandwich
tinkerbelle nyawira
-

Areeba Masroor
-

Nonny -

Mkaj Kitchen
-

Chicken achri tandori roll#cookpadramadan
Sara Zaffar
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Sara Zaffar
-

muneerat a jafar











Comments