Steps
- 1
A jika surfaffen wake,idan ya jika sai a wanke shi a markada da attarugu da albasa.
- 2
A juye a roba me fadi,a saka mishi kayan kamshi da sinadarin dandano,manja,alaiyafo da ruwa daidai kaurin da akeso.
- 3
Sai a kulle a leda,a saka ruwa a wuta idan ya tafasa sai a saka alalen da aka kulla aciki a barshi tsawon minti arba'in da biyar ya dahu sai a sauke aci da irin miyan da akeso.
Similar Recipes
More Recipes
-

Yummy everyday
-

Bethica Das
-

Yummy everyday
-

Sudipa Gope
-

Sudipa Gope
-

Healthy tasty energy yukt drumstick soup
Ramaben Joshi
-

Pabi Chettri
-

Barnali Debdas
-

Deepa Rupani
-

Vidyutaa Kashyap
-

Brandy T.
-

Christina
-

So Yummy
-

Nora Perry
-

Cooking with Kimberly Wood
-

Fatima Mustafa
-

Priti Malpani
-

Queenameenarh -

Vivians Cuisine
-

Khadu Vhora
-

Meshu jutt
-

Meshu jutt
-

Savii Chopra
-

Matt Zacharias
-

Ayesha Shaikh
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8864342




Comments