Farfesun Naman kai
Da dadi sosai
Steps
- 1
Da farko na wanke naman sosai sannan nasa ruwa da yawa don ya samu damar dahuwa sannan na dorashi awuta yayita dahuwa nayi blending kayan miya na soyasu da mai
- 2
Sannan na zubar da ruwan na kuma wankeshi nazo na zubashi acikin wannan kayan miyan dana soya nasa ruwa daidai yadda zai isa na rufe na barshi ya cigaba da dahuwa
- 3
Sannan nasa maggi da gishiri kadan nasa kayan kamshi da curry na yanka albasa nasa na juya na barshi ya karasa dahuwa akwai dadi sosai😋😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Foram C. Virani
-

Prachi Maheshwari
-

Jibita Khanna
-

Seema Sharma
-

Sinta Sofiana Putri
-

Heenaba jadeja
-

Beef Tacos and Puerto Rican Rice
Jamey Hall
-

Boursin & shells one pot pasta
Autumn Farmer
-

Maurice Farmer
-

Deep Dish Brown Butter Brownie Pudding
Kelsey Davis
-

Natalie Truscello
-

Slow cooker italian sausage sandwiches
Heather Costello
-

Nichole Korb
-

Foodielover
-

Barnali Samanta Khusi
-

Mardiyyalawal Sani
-

Er. Amrita Shrivastava
-

Zah Rah
-

Superwife Delight
-

Barnali Samanta Khusi
-

Sharmin Zshan
-

Sarita Kalra
-

Sunita Shah
-

Jayati Banerjee
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8906459






Comments (4)