Alale😋😋
Inason alale sosai da sosai😋😋😋😋
Steps
- 1
Da farko zaki surfa wakenki ki wankeshi tas ya fita ki cire duk dattin ciki sannan ki wanke taruhu da tattasai da albasa kisa akai ki nika
- 2
Zaki dafa kwanki ki soya kifinki ki aje a gefe Bayan kin nika saikisa gishiri da maggi kisa manja aciki saiki cire kayan kifinki kisa ki bare kwanki ki yayyanka aciki saiki kawo mazubin da zakiyi aciki ki shafa manja aciki sannan kirika diban kullin kina zubawa aciki
- 3
Saiki dora ruwa kadan awuta yadda bazai koma cikin abunba saiki jerasu aciki ki rufe kibarshi ya dahu inyayi saiki sauke ki soya manjanki kisa yaji saici aci dafi lfy😋😋😋😋
Similar Recipes
More Recipes
-

Khanfaiziya5 -

HurricaneKarina
-

Crispy moong dal namkeen with milk tea (dry snacks)
Barnali Debdas
-

Kshama's Kitchen
-

Street-Style Kenyan Chips Masala (Mild & Sticky)
Love At First Bite
-

Soumini Bhattacherjee
-

Kulsoom Bukhari
-

Foram C. Virani
-

Janet Arthur Farmer
-

King-Crimson
-

Teresa Adams -

Broiled fresh garlic parm tomatoes
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

kanisuroll
-

Pallavi Pinge - Ambrosia Wellness
-

Lydiah Onyando
-

Maureen 😀
-

dimplebajaj
-

karima's Kitchen
-

Shivangi Khetrapal
-

karima's Kitchen
-

Halima Zakariyya
-

Teresa Adams -

Herleemah TS








Comments (4)