Alala
Mum Abdllh's kitchen #1post1hope
Steps
- 1
A surfa wake a wanke sosai acire hancin sai a gyara kayan miya da albasa asa sai a markada.
- 2
Bayan an markada sai a sa man gyada ludayi daya sai a sa maggie da Ajino moto da dan gishiri.
- 3
Sai a tafasa kifi da kayan dandano sai a bare acire kayan sai a xuba acikin kullin alalan.
- 4
Sai a dan xuba ruwan xafi kar yayi yawa sai a juya a Daura aleda asa a tukunya a dafa.
- 5
Sai a soya manja aci da yaji
Similar Recipes
More Recipes
-

Falgooni Mangrola
-

Ryan
-

Ryan
-

Vedangi Kokate
-

Shobha Rathod
-

🤎🤍 Father's Day Two-Color Swirl Cookies 🤎🤍
Gurpal kaur Ubhi's {Heavenly Jewel Kitchen}
-

Shobha Deshmukh
-

Janet Arthur Farmer
-

King-Crimson
-

Teresa Adams -

Broiled fresh garlic parm tomatoes
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

kanisuroll
-

Husseina Nazir
-

Haniya Khan
-

Pooja-Incredible Edibles
-

Hira Naz
-

Husseina Nazir
-

Kehkashan Siddique
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

Haniya Khan
-

HABIBA AHMAD RUFAI
-

Rafeena Majid
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8933784









Comments