Miyar Taushe
Steps
- 1
Bayan kin tafasa nama kin yanka allayahu da albasa kin jajjaga kayan miya kin dan soya gyadarki sama sama seki sheke bawon ki daka ko blending amman karki barshi yayi laushi sekisa tukunya a wuta zuba manja da albasa kadan tsamo naman kidan soya zuba jajjagen kayan miyar yadan ji wuta seki sa timatir ki juya sa kanwa kadan juya ki barshi ya danji wuta sekiyi sanwa kisa sinadaran dandano nayi amfani da kala daban daban ne,gishiri,citta,kanumfari, ki rufe ya tausa
- 2
Bayan ya tausa ki juye ruwan tafashenki kisa gyadar seki barshi ya nuna yadan yi kauri kadan kar ki barshi yayi kauri da yawa domin inya sauka a wuta ze kara kauri seki zuba allahyahu ki juya rufe na minti 2 seki sauke miya ta gama kammaluwa zaki iyaci da tuwon shinkafa,semonvita,acca,masara da waina
- 3
Nawa dai naci da tuwon shinkafa abincin sallah me dadi
Similar Recipes
More Recipes
-

Oyster design desiccated coconut sandesh
Barnali Debdas
-

Soumini Bhattacherjee
-

Seema Sharma
-

Radhika Shaparia
-

Tina
-

Keshma Raichura
-

Amrita Chakroborty
-

Shrikhand Sandesh Sandwich Dessert
Bethica Das
-

Aishwarya Kitchen A
-

Foram C. Virani
-

Natalie Truscello
-

Lisney🍍
-

Jarrod Milstead
-

White rice with Mongolian chicken stew,Green salad and champman
Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Aisha Ajiya
-

Charu Aggarwal
-

Jahun's Delicacies
-

Catherine Njoki
-

Alessandra
-

Himali Pujara
-

beenishtariq -

Misses Sajjad Memon
-

Sonalkar's Kitchen
-

Misses Sajjad Memon






Comments