Prattha din dankali

A ido ba xaki gane dadeen shi ba se kin gwada😉 subscribe to my YouTube channel for video recipe @ smart Culinary
Prattha din dankali
A ido ba xaki gane dadeen shi ba se kin gwada😉 subscribe to my YouTube channel for video recipe @ smart Culinary
Steps
- 1
Da Farko xaki samu fulawa dinki ko garin alkama Wanda dae kike da shi amma ni da fulawa nake yi saboda yafee saukin samu ki kwaba kamar haka yayi tauri amma se kin sa aka mai a ciki saboda kama hannu bayan mai da ruwa ba abinda xaki saka in alkamar cema haka xaki mata seki aje a gefe seki samu dankalin ki ki fere ki dafa seki dagar ga xashi ki yanka albasar tafarnuwa ginger da tumeric Kanana ki wanke ki samu kasko ki saka mai seki xuba su a ciki
- 2
Idan baki da tumeric ba dole bane idan suka dan soyu sama sama seki xuba maggi ko gishiri daya xaki saka a ciki in kika saka maggi ba xaki saka gishiri ba saboda xe miki yawa da kuma dankalin ki da kika marmasa ki juya su hade jikin su seki aje ya huce
- 3
In ya huce seki dinga debo kwabin ki kina dan buda shi da hannun ki xuba hadin dankalin ki ki kara rufe shi seki saka a cikin garin fulawa seki dakko abin murxawar ki ki murza yayi fadee se dora kasko a wuta
- 4
Idan yayi xafee seki saka kwabin ki a ciki base kin saka mai ba idan yayi kamar ya dan yi tauri seki shafa butter a saman inda baki juya wato kafin ki juya xaki saka butter din seki juya ki barshi yayi kamar brown din da kike so ahaka ahaka dae ki dan dinga juyawa shikkenan kin gama yana dadee da shayi sosae
Similar Recipes
More Recipes
-

Yuliya
-

Chaz
-

Barnali Debdas
-

pinal Patel
-

Spaghetti alla Carbonara Autentica | Cream-Free, Roman-Style
Gaetano Spampinato
-

Shree Hazra Das
-

Namrata sarmah
-

NEEMA AGRAWAL
-

Biscuits and gravy breakfast bake
SherryRandall: The Leftover Chronicles
-

Kelly Collins
-

Jace Wu
-

Pinkblanket's Kitchen
-

the sultans
-

Suvas Shah
-

Sara Zaffar
-

Easiest and testy irish potatoes pepper soup for break fast
Smart Culinary
-

Kelly Collins
-

Asha Ranjan
-

Munvi
-

Smart Culinary
-

Laini's Kitchen.
-

Maimunatu Alqali
-

Simran Batra



















Comments