Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Dankali turawa
  2. Mangyada
  3. Maggi
  4. Kayan qamshi
  5. Tattasai
  6. Tarugu
  7. Albasa
  8. Tumatir
  9. Nama
  10. Alaiyaho
  11. Kwai

Cooking Instructions

  1. 1

    Kifere dankali ki jajjaga kayan miya kisoya kitsaida ruwa ba dayawa

  2. 2

    Inyatafasa saikisa maggi da thyme kisa dankalinki dakika fere

  3. 3

    Saiki bare kwai guda biyar kisa mai kadan a pan kijuye kiyita jiyawa indankalin ki yanuna saiki zuba scrambled eggs din aciki kisa alaiyaho kadan kirufe kikashe wuta

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maimunatu Alqali
Maimunatu Alqali @cook_13832713
on
Gombe State
married wit two kids I really love cooking since from day one
Read more

Comments

Similar Recipes