Burabuskon gero
I love to ate traditional food
Steps
- 1
First ki wanke geronki ki rege sbd tsakuwa ki shanya.inya bushe kikai a surfa miki shi.in an kawo surfed sai Sami fai fai ki bishe shi.sannan akai miki barza.bayan an kin barza surfeffen geronki sai kizo Katankade wannan geron sbd ba Ason wannan garo garin n barza.
- 2
Sai ki samu tukunyarki kizuba ruwa yaddah kikeso kisa oil kadan kizuba salt kadan kirufe inya tafasa sai ki.kawo wannan barjejjen geron ki dinga zubawa a hankali ahankali kina juyawa har sai kinga yafara kauri sai Barshi haka kisamu fai fai ki dora a saman tukunyarki sannan. Ki saka murfi ki rufe ki barshi yayta turara ki na Dubawa har sai y turaru.aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
-

Kipp Clark
-

Barnali Debdas
-

Mozzarella and Tomato Penne Lemon Salad
Crock Pot Girl 🤡
-

Bina Samir Telivala
-

Soumini Bhattacherjee
-

Tina
-

dallasgirls3558
-

Aaron Ranslem -

Crock Pot Girl 🤡
-

Amberly Scott
-

Kels Ro
-

Zarna B V
-

@Tehmina_Ameen
-

Hina Ibrahim
-

Mahrukh Mustaqeem
-

Ummu Haidar
-

Archana Bhargava
-

Sheela Rani -

Aisha Abdulhamid (ayusher’s tasty cuisine)
-

Pooja M. Pandit
-

Sanghmitra Mishra
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9466616











Comments