Jollof din Taliya da dankali

NASIBA R GWADABAWA (Naseeba's Kitchen) @cook_12493466
Jollof din Taliya da dankali
Steps
- 1
Zaki zuba Mai acikin tukunya,amma saida nafara soyan Mai,saina dauko kaya miya,attaruhu,albasa,tumatir,najajjagasu saina zuba na soya
- 2
Bayan sun soyu nazuba Maggi,spice,curry
- 3
Nadauko ruwa nazuba
- 4
Nazuba dankali narufe nabarsu su dawu
- 5
Bayan naduba naga dankalin y dawu,
- 6
Saina dauko taliga na karya nazuba,saina juya narufe
- 7
Bayan takusa da wuwa saina dauko Mai nakara zubawa,saboda inason Mai yafito,saina yanka lawashi shi ma nazuba
- 8
Saina juya na Bari takarasa da wuwa
- 9
Alhamdulilah Done
Similar Recipes
More Recipes
-

Sheer Khurma (With A Twist Of Pecans Perfect For EID)
Alka Bhandari
-

Khanfaiziya5 -

Soumini Bhattacherjee
-

Monika Jain
-

Tumiso Foods
-

Healthy tasty crispy corn uttapam
Ramaben Joshi
-

Jibita Khanna
-

Tumiso Foods
-

Tina
-

ZMA
-

Mary
-

Pawon Indo Bule
-

Derek -

Nathan Polk
-

schandoney
-

Passi Vikshali
-

Rafsy Kitchen
-

christim Bites
-

Sushree Satapathy
-

Michelle Ann
-

Valarie Muthoni
-

Utiya Bello
-

Macaroni soup. Filipino style 💕
Michelle Ann
-

Xara's C&C's
-

simran usman
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9568264







Comments