CookpadCookpad
Guest
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Premium
    • Top Cooksnapped Recipes
    • Top Viewed Recipes
  • Premium
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
#bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma)
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Share
    • Copied!
    • Email
    • Facebook
    • Pin it
    • Twitter
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete
CookpadCookpad
A picture of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).

#bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma)

Feedies Kitchen
Feedies Kitchen @abidinallaha3
Kano

#bakeabread # kanocontest burodi dadadden abincine da yasamo asali tun lokacin larabawa,abincine da kowa ke ci,Kuma ko wa da yanda yake sarrafashi da yinshi ,Ana cin burodi da Rana da safe Kai harma da daddare ,za a iya cin burodi da da dambu,kakide ,Zuma miya,bota da shayi ko aci hakanan da sauransu Ina matukar so da kaunar burodi saboda Ina sarrafashi ta yanda nake so naci,kuma abincine da yara da manya keci ba babba ba yaro.kuma baya bukatar wani kudi meyawa da wani kaya na musamman wajen yinshi .kubiyoni kuga yanda nayi burodi asaukake batare da wani na'ura gurin kwabashiba

Read more

Saved
Save this recipe to come back to it later.
Edit recipe
See report
Add to folders
Add CooksnapAdd Cooksnap
ShareShare
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
PrintPrint
  • PrintPrint
  • Add CooksnapAdd Cooksnap
  • Report Recipe
  • See report
  • Delete
Share
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete

Ingredients

  1. 3Flawa copi
  2. 4Bota cokali
  3. 3Siga cokali
  4. 1Yis cokali
  5. 1Kwai
  6. Ruwan dumi
  7. Gishiri karamin cokali
Cookpad Open in Cookpad App
Saved
Save this recipe to come back to it later.

Steps

  1. 1

    Zaki tankade flawa copi 3 kisa a babban mazubi me tsafta ki ajiye a gefe,sai kisami wani karamin mazubin kisa yis da siga cokali daya da ruwan dumi kamar rabin Copi ki ajiye a gefe kamar minti 3.

    A picture of step 1 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).

  2. 2

    Sai kidauko flawarki na babban mazubi kisa bota cokali uku gishiri, da madarar ki da ragowar siganki.

  3. 3

    Sai ki dauko hadin yis dinki zakiga ya kumburo,idan akasami akasin haka toh yis dinki bame kyaubane,sai kirinka zuba ruwan a hankali kina kwabawa idan yakare Zaki iya sa wani ruwan har yakwabu.

    A picture of step 3 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).

  4. 4

    Sai ki maida kwabinki kan abin murji,ki murza sosai kisa ragowar bota din ajikin kwabinki kibuga ki murza sosai kamar minti 5 zakiga yayi laushi,yauwan murzawanki da bugawanki shi zaisa buredinki yayi laushi

  5. 5

    Sai kimaida cikin mazubin kisa kitchen towel kirufe ki Kai waje me dumi ki ajiye kamar Awa 1,sai ki dauko kwanon gashinki ki shafamai bota ajiki saboda kada yakama ki ajiye kan kwabinki yatashi

    A picture of step 5 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).
  6. 6

    Idan yatashi zakiga ya kumburo sai ki rarrabashi kanana ki mulmula kijera a kwanon gashinki kamar gida gidan Zuma,kibarshi yadankara tashi kamar minti goma Sha biyar.

    A picture of step 6 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).

  7. 7

    Sai ki kada kwanki kishafa ajiki shi zaisa yabada kalar ruwan Zuma Kuma yarinka sheki,Amma badole bane ba,sai ki Kunna abun gashinki kibarshi yadanyi zafi kadan sai kisa ki gasa kamar minti 25 zuwa 30,yadan ganta da irin abin gashin,idan yagasu Zaki ji kamshi ya karade ko ina Kuma saman yayi kalar ruwan kasa sai ki Ciro kibarshi yasha iska,shi wannan buredi za a iya cinshi da Miya,bota,dambu da sauransu

    A picture of step 7 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).

  8. 8

    Kuma za a iya kullewa a Leda ko asa a mazubi me murfi asa a firinji sai yayi kwanaki beyi komai ba,Kuma idan Ana so asake cinshi da zafi za a iya turarawa...aci lafiya

    A picture of step 8 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).
    A picture of step 8 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).
    A picture of step 8 of #bakeabread___honey comb bread (burodi me yanayin gidan Zuma).
Saved
Save this recipe to come back to it later.
Edit recipe
See report
Add to folders
Add CooksnapAdd Cooksnap
ShareShare
  • Copied!
  • Email
  • Facebook
  • Pin it
  • Twitter
PrintPrint
  • PrintPrint
  • Add CooksnapAdd Cooksnap
  • Report Recipe
  • See report
  • Delete

Cooksnaps

Saved
Save this recipe to come back to it later.
  • Add Cooksnap
  • Add to folders
  • Print
  • Share
    • Copied!
    • Email
    • Facebook
    • Pin it
    • Twitter
  • Report Recipe
  • See report
  • Edit recipe
  • Delete

Copied!

Feedies Kitchen
Feedies Kitchen @abidinallaha3
on July 24, 2019 13:15
Kano
passionate about food
Read more

Comments

Guest
Add a comment
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. A picture of Sweet BBQ Pulled Pork.

    Sweet BBQ Pulled Pork

    Daniel Young Daniel Young
  2. A picture of Spinach Chickpea Crepe.

    Spinach Chickpea Crepe

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  3. A picture of Vermicelli with Eggs.

    Vermicelli with Eggs

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  4. A picture of Palak Paneer.

    Palak Paneer

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  5. A picture of Zucchini Finger Food.

    Zucchini Finger Food

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  6. A picture of Leftover Daal Paratha.

    Leftover Daal Paratha

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  7. A picture of Nutri Rice.

    Nutri Rice

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  8. A picture of Beetroot and Date Balls.

    Beetroot and Date Balls

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  9. A picture of Egg Cheese Bhujia.

    Egg Cheese Bhujia

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  10. A picture of Potato Chickpea Patties with Yogurt.

    Potato Chickpea Patties with Yogurt

    Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab) Healthy Punjab Starts Here! (JICA MSNA, Punjab)
  11. A picture of Air Fryer chicken drumsticks.

    Air Fryer chicken drumsticks

    Hue Lam Hue Lam
  12. A picture of 🤙Chicken Katsu Noodle Bowl🤙.

    🤙Chicken Katsu Noodle Bowl🤙

    Kels Ro Kels Ro
  13. A picture of Tempura Fried Shishito Peppers.

    Tempura Fried Shishito Peppers

    Chef Weird Beard Chef Weird Beard
  14. A picture of Chipotlé Chicken Quesadillas.

    Chipotlé Chicken Quesadillas

    Tina Martinez Tina Martinez
  15. A picture of Comanche Grape Dumplings.

    Comanche Grape Dumplings

    skunkmonkey101 skunkmonkey101
  16. A picture of Cold Coffee.

    Cold Coffee

    RUCHIKA RUCHIKA
  17. A picture of Instant Bread Vade.

    Instant Bread Vade

    Sanchita Mittal Sanchita Mittal
  18. A picture of Polpette in sugo - meatballs in a tomato sauce.

    Polpette in sugo - meatballs in a tomato sauce

    Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking) Miss Fluffy's Cooking (Angie's Italian Cooking)
  19. A picture of Boondi lassi.

    Boondi lassi

    Paramjeet Singh Paramjeet Singh
  20. A picture of Mixed vegetable stew.

    Mixed vegetable stew

    Raduma Jamse (0716271944) Raduma Jamse (0716271944)
  21. A picture of Homemade Butter and Raisin Bread.

    Homemade Butter and Raisin Bread

    Ummuzees Kitchen Ummuzees Kitchen
  22. A picture of Leche Flan.

    Leche Flan

    Albee Charis Ponio Albee Charis Ponio
  23. A picture of Karela.

    Karela

     Vedangi Kokate Vedangi Kokate
  24. A picture of Bread and rolled omelette.

    Bread and rolled omelette

    Ifeoma Obianagha Ifeoma Obianagha
  25. A picture of Baked Pork Ribs.

    Baked Pork Ribs

    Lilian Mvoyi Lilian Mvoyi
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/9899591
Cookpad Open in Cookpad App

About Us

Our mission at Cookpad is to make everyday cooking fun, because we believe that cooking is key to a happier and healthier life for people, communities and the planet. We empower home cooks all over the world to help each other by sharing their recipes and cooking experiences.

Subscribe to Premium for exclusive features & benefits!

Cookpad Communities

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 See All

Learn More

Cookpad Premium Careers Feedback Blog Terms of Service Community Guidelines Privacy Policy Frequently Asked Questions

Download our app

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. All Rights Reserved
close