Steps
- 1
Da farko Zaki samu shinkafar ki ki zubata a bowl babba ki kawo hot water kizuba akanta ki juya kibarta ta jiku na Yan mintuna harse ruwan yayi fari ki wanketa ki tsaneta ki ajiye a gefe....
- 2
Zaki samu tukunya ki zuba veg oil madaidaici ki kawo diced onions kizuba (me Dan yawa)ki juya ki kawo wannan garlic din kizuba sekikawo cloves da Dan yawa haka depending da yawan shinkafar ki (Zaki zubane yadda kamshi shi zefito haka) bayan kin zuba sekikawo salt kizuba da one cube sekikawo shinkafar ki kizuba ki juya ki kawo hot water daidai yadda ze ishe shinkafar ta dahu ki zuba ki rufe ki barta ta tsotse...
- 3
Bayan ta tsotse ko ta kusa tsotsewa seki zuba grated carrots dinki me yawa akai ki juya ki rufe kibarta ta turara seki sauke kiyi serving the sauce...
Similar Recipes
More Recipes
-

Vidyutaa Kashyap
-

Sadia kiran Khohar
-

pinal Patel
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Hiroko Liston
-

Wombok, Tofu Ball & Harusame Soup
Hiroko Liston
-

Simmered Wombok & Asian Mushrooms
Hiroko Liston
-

Green Beans and Potatoes with Cream Cheese Sauce
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Mukti Sahay
-

Crockpot Pork Chops with Onion Gravy
Danielle Morse
-

Lauren
-

Layla (lulu)
-

Varsha R Narayankar
-

Srivasantha Gokila
-

TB crafting world
-

Preeti Gupta -

Ritu Pahwa
-

Mango Salsa With Chocolate Tacos
Bitu IND (Manju Jain)
-

maheen choi
-

mandy
-

Laju Gehani
-

maheen choi









Comments (2)