Ingredients

Cooking Instructions

  1. 1

    Dafarko zaki dafa zobon ki da ginger da cloves.kitace

  2. 2

    Saiki yayyanka watermelon dinki da pineapple, apple, ice block da cucumber.kiyi blending.

  3. 3

    Bayan ki yi blending sai ki juye awann zobon naki da kika dafa ya huce.

  4. 4

    Sai ki tace sai ki zuba sugar ko sugar syrup.sai ki zuba a glass cup.

  5. 5

    Bayan kizuba sai ki yanka cucumber kanan kizuba ajiki.

  6. 6

    Zaki iya kara iceblock ma in kinaso.

  7. 7

    Asha dadi lafiya

Edit recipe
See report
Share

Cooksnaps

Did you make this recipe? Share a picture of your creation!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan

Comments

Written by

BUDAS_KITCHEN
BUDAS_KITCHEN @cook_13993695
on

Similar Recipes