Yam ball

Ayshert maiturare @cook_17405901
Iyalaina sunason doya shiyasa na sarrafata ta hanyar yin yamball
Yam ball
Iyalaina sunason doya shiyasa na sarrafata ta hanyar yin yamball
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na dafa doyata ta dahu sosai, sena gyara attaruhu da albasa na jajjaga na ajiye a gefe
- 2
Sannan na dauko wnn doyar na zuba a roba na murmusheta sannan na saka su maagi da curry da tafarnuwa sannan na sakasu albasar na jujjjuya sosai
- 3
Sena mulmula na ajiye a gefe sena fasa kwai sena ringa tsoma wnn hadin doyar dana mulmula ina soyawa a hka har na gama
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10440381



sharhai