Vegetable sauce

Gumel
Gumel @Gumel3905

Sauce abune da yake kayatar da abinci ana yin garnishing din abinci dashi.

Vegetable sauce

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Sauce abune da yake kayatar da abinci ana yin garnishing din abinci dashi.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ayanka nama kanana kanana ko kuma a tsaye se a wanke asa mai a wuta a zuba naman asa albasa arufe idan ya juma sai asa Maggi, gishiri, curry a juya asake rufewa, awanke peas se a tafasa

  2. 2

    A jajjaga taruhu da albasa a zuba akawo peas shima a zuba a gyara Alayyahu da cabbage a yanka irin yanda ake so se a zuba a rufe bayan Kamar 2 minutes se a juya idan ya kara 3 minutes se a sauke

  3. 3

    Ana iya ci da shinkafa ko wani nau'in abincin

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Gumel
Gumel @Gumel3905
rannar

sharhai

Similar Recipes