Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko xaki daura tukunyanki a wuta kisa ruwa da sugern ki aciki kiyi ta juyawa har se ya narke idan sugern ya fara dahuwa seki matse lemun tsaminki a ciki xakiga ya fara kumfa kamar haka
- 2
Se kiyi ta juyawa har sekinga yayi kauri yadanyi jaaa amma karki barshi ya kone shikenan seki sauke
- 3
Already dama kinyi kwarkwaronki seki samo yashi ki sossoka kwar kwaron akai kina xubawa aciki kibarshi yasha iska inya dan kama jikinshi se chokala tsinkenki ciki shikenan se sha
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10716223






sharhai