Fruit salad

Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
Kaduna State

Fruit salad Yana da matukar dadi ssae ga karin lafiya a jikin Dan Adam

Fruit salad

Fruit salad Yana da matukar dadi ssae ga karin lafiya a jikin Dan Adam

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki wanke kayan fruit in ki,bayan kin wanke sae ki yanka su kanan Amma Banda lemun

  2. 2

    Idan kika gama yanka su a wuri daya sae ki matse ruwan lemu a ciki

  3. 3

    Bayan kin matse ruwan lemu sae ki sa fridge don yayi sanyi

  4. 4

    Zaki iya Kara sugar Kuma Zaki iya sa madara in kina so

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryam Abubakar
Maryam Abubakar @maryam_3445
rannar
Kaduna State
Ina da ayyuka sosae Amma ako yaushe Ina matukar son dafa abinci da baking,shiyasa nake jin dadi idan na samu wata hanya ta koyan abinci.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes