Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko Zaki Sami awarar ki danya ki soyata tasoyu so sai idan ta soyu sai ki kwashe ki aje agefe,sai ki Dako jajagen ka Yan attaruhu da albasa,Mai,Maggi,kayan kanshi,sai kisa akasko so soyo sama sama idan yasoyu sai ki kawo wannan awarar ki xuba. Sai ki dan rufe Dan kayan miyan so kamaji kinta. shikenan kin gama awara me kayan Miya.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10732762




sharhai