Crispy roti

Ab-ash
Ab-ash @cook_18592081

Bincika Roti medadi

Crispy roti

Bincika Roti medadi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2 cups
  2. Gishiri 1 tsp
  3. Ruwa 1 1/2 cup
  4. Man gyada 2 tbs

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaa zuba flour a mazubi me kyau azuba gishiri da mai aciki da ruwa a kwaba, sai a diba kadan a murzashi yayi fadi sai ki shafa mangyada a kai sao ki murza wani ki Dora akai sai kisa akan farantin oven kisa a wuta ki gasa idan ya gasu saiki yanka shape din da kike so ki soya zaa iya cinsa da ko wace irin miya kuma zaa iyacinsa hakanan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ab-ash
Ab-ash @cook_18592081
rannar

sharhai

Similar Recipes