Perpesun naman rago

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Natashi dasafe inatunanin mezan dafa don karyawa kawai sai wannan perpesun tafadomin arai sai nadafata kumayayi dadi sosai

Perpesun naman rago

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Natashi dasafe inatunanin mezan dafa don karyawa kawai sai wannan perpesun tafadomin arai sai nadafata kumayayi dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman rago
  2. Attarugu yanda kikeso
  3. Albasa karami daya
  4. Tumatur guda biyu
  5. Mai
  6. Tafarnuwa
  7. Citta
  8. Curry da thyme
  9. Kayan dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakiwanke namanki da kyau sai kizuba a tukunya kisa ruwa dadan dama sai kidaura a wuta kisa albasa da kayan dandano sai ki wanke attarugu ki jajjagata tareda citta da tafarnuwa kixuba akai sai kiyanka tumatur kanana kixuba akai kisa curry da thyme sai kirufeta tatafasa sosai sannan kizuba mai kadan akai

  2. 2

    Sai kirufeta kibarta yadahu sosai sai kisauke. Zaki iya cida ko wane irin abincinda kikeso

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes