Alkubus da miyar tausheee

khadija hassan @cook_16240252
Wannn alkubus din yyi ddi sosai#kichenhutchallanges
Alkubus da miyar tausheee
Wannn alkubus din yyi ddi sosai#kichenhutchallanges
Umarnin dafa abinci
- 1
Nxuba fulawa a akwano nsamu ruwan dumi nxuba yeast dina dan ngne active ne sai ndauko kwanon dana xuba fulawa dina nsa salt kdan da sugar ma kdan ndauko wann ruwan yeast din nawa nsa kwaba shi sosai kwabin kr ykai na meatpie b taurii sai nrufe ytshi byn ytshi sai ndauko ndinga dankwallar mai ina kra bugashi dga nn sai nsamu farar leda nshafa mai aciki ndimga gutsira ina sawa sai nyi steaming nshii
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10841366



sharhai