Fura

mumeena’s kitchen
mumeena’s kitchen @000000h
kano nigeria

Ina matukar son fura musamman inta sanyi

Fura

Masu dafa abinci 9 suna shirin yin wannan

Ina matukar son fura musamman inta sanyi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

20mintuna
2 yawan abinchi
  1. Kindurmo kofi biyu
  2. 3Fura guda
  3. Suga daidai yadda kikeson zakin
  4. Kwakwa (inkina so)

Umarnin dafa abinci

20mintuna
  1. 1

    Da farko xaki zuba furar taki a bowl kisa ludayi ki damata sai ki dora nonon akai kisa suga ki juya ki xuba kwakwa in kinaso sai kisa kankara ko kuma kisa a fridge yyi sanyi

  2. 2

    Xaki iya markadawa a bulanda

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mumeena’s kitchen
rannar
kano nigeria

sharhai

Similar Recipes