Taliyar yara da ragowar farfesun kayan ciki

 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A

Ina matuqar son indomie

Taliyar yara da ragowar farfesun kayan ciki

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina matuqar son indomie

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar yara indomie
  2. Ragowar kayan ciki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na zuba ruwa a tukunya suka tafasa na saka indomie da maggin indomie saina zuba ragowar farfesun kayan ciki.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
 Hamna muhammad
Hamna muhammad @28199426A
rannar

sharhai

Similar Recipes