CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Miyar gyada da ganyen ugu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Miyar gyada da ganyen ugu ainihin hoton girkin

Miyar gyada da ganyen ugu

Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540

Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋

Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋

Kara karantawa

Miyar gyada da ganyen ugu

Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540

Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋

Shin kin taba gwada yin miyar ugu da gyada maimakon agushi? Ki gwada wannan yana da dadi musamman a hada da tuwon shinkafa zaki bada labari😋

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  • Dakakken gyada
  • Ganyen ugu
  • Albasa
  • Attaruhu,tattase da tumatir
  • Dandano
  • Manja
  • Nama ko tantakwashi
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tafasa nama da kayan kamshi da dandano da albasa.

  2. 2

    Soya manja da kayan miya sai a zuba wannan naman da ruwan

  3. 3

    A kara dandano in bai ji ba, a zuba hadin tafarnuwa da citta da sauran kayan kamshin da ake so

  4. 4

    A zuba gyada a barshi ya dahu, za a iya kara ruwan in yayi kadan. A barshi har ya dahu za a ga mai ya taso sama alamar dahuwa kenan.

  5. 5

    A wanke ganyen a yanka a zuba tare da albasa mai dan yawa ko lawashi.

  6. 6

    A rufe ya turara na mintina a sauke. Aci da duk irin tuwon da akeso

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Fatima Ahmad(Mmn Adam)
Fatima Ahmad(Mmn Adam) @cook_16332540
rannar November 10, 2019 09:10

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Soup Gyada Ganye Ugu

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Zobo
  2. Pateera
  3. Hanjin ligidi
  4. Lemon grass juice
  5. Miyar egushi
  1. Danwaken filawa
  2. Jollof din shikafa da kifi da salad
  3. Barzarjiyar shinkafa
  4. Hadin Salad
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/10999434
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close