Zobo

Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
Kaduna

Yau an tashi da yanayin rana da zafi, hakan ya sa na yanke shawarar yin zobo ga iyalina. Sun sha kuma sun ji dadinshi sosai. #Lemu

Zobo

Yau an tashi da yanayin rana da zafi, hakan ya sa na yanke shawarar yin zobo ga iyalina. Sun sha kuma sun ji dadinshi sosai. #Lemu

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. kofi daya da rabi sansamin zobo
  2. 1Tiara, cola
  3. 1Bevi, mango
  4. Citta da kanumfari dakakke cokali daya
  5. 2Sansamin yaji guda
  6. 1Cucumber
  7. Ruwa ba mai yawa sosai ba
  8. Baking powder 1/3 spoon
  9. Vanilla flavor cokali 1

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ga abubuwan bukata

  2. 2

    Kigaria citta da kanumfari a turmi ki daka su zama gari.

  3. 3

    Sai ki zuba ruwa ruwa a tukunya, ki zuba zobo, citta da yaji.

  4. 4

    Ki dauka ki dora a wuta.

  5. 5

    Sai ki barbada baking powder

  6. 6

    Ki bar shi ya dahu sosai

  7. 7

    Idan ya dahu sai ki tace a bowl babba mai tsafta.

  8. 8

    Ki zuba tiara, bevi da vanilla flavor

  9. 9

    Sai ki jujjuya komai ya hade.

  10. 10

    Ki zuba kankara a ciki. Sannan ki farfasa wata ki zuba a cikin glass cups.

  11. 11

    Sai ko jera slices na cucumber a kan kankarar

  12. 12
  13. 13
  14. 14
  15. 15
  16. 16
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (2)

Similar Recipes