Tuwon shinkafa miyar kuka da manshanu

#team6dinner. tuwo yana.da.Dadi .Kuma yarona yanason towu sosai .haka mijina inkika samai manshanu yata Santi .nima inason towu .Kuma inason dumamen towu da safe sosai
Tuwon shinkafa miyar kuka da manshanu
#team6dinner. tuwo yana.da.Dadi .Kuma yarona yanason towu sosai .haka mijina inkika samai manshanu yata Santi .nima inason towu .Kuma inason dumamen towu da safe sosai
Umarnin dafa abinci
- 1
Zan.dauko shinkafa tuwo Kofi 2.indauko tukunyan insa ruwa ya tafasa.Sai na wanke shinkafata.inzoba.in rofe shi.inbarsa yanunq.in ruwa yamai kadan.zan.Kara ruwan zafi.inbarsa ya tsotse.Sai insamu mucciya in tokashi.in samu Mara indinga kwashewa.ina sawa cikin leda.kwashe abinci.in mulmulashi.cikin leda ina.sawa cikin kola.ko inkwashe Shi hakanan cikin kola
- 2
In dauko nama inwanke.insa albasa Maggi.inbarsa yatafasa
- 3
Indau.ko tafashen nama insa Sai.inasoyashi.dama na daka tarugu albasa daddawa.in xuba.su.inson yasu.Sai insa ruwa.da Maggi onga farin Maggi.gishiri.Sai na rufe.yatafasa.sainazo na kada miyata
- 4
Indauko danyan.mainshanu.na in sa atokunya inya fara soyuwa insa titcha.da albasa in barsa yasoyu sosai zakuji kanshi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes







sharhai