CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Towon masara miyar wake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Towon masara miyar wake ainihin hoton girkin

Towon masara miyar wake

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094

#team6dinner.towun masara miyar wake .natashi naga mamana tanayi Kuma Tana sonsa sosai wajanta nakoya har Nima na iyashi .Kuma Inada kawata da keson abincin in zatazo takance na mata pls .Kuma yarana nason duk miyar da zansama kifi .diga karshe inayima cookpad adduwa Allah yatai makesu Amin

Kara karantawa

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

awa 2mintuna
5 yawan abinchi
  • 4Garin masara Kofi
  • Kifi
  • 1Wake Kofi
  • 3Taitasai
  • 3Tarugu
  • 3Albasa
  • 1Mai lodayi
  • 6Maggi
  • 2Onga
  • Gishiri kadan
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

awa 2mintuna
  1. 1

    Zansa ruwa cikin tokunya ya tafasa.Sai nadauko garin masara.kofi 2.insa ruwa cikin in motsawa har yazama talge.Sai NASA cikin wanna ruwan zafin in motsawa.sosai.har ya hada kansa. Sai na barshi yanuna sosai.

    Towon masara miyar wakematakin girki1 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki1 hoto
  2. 2

    In yanona Sai nadauko sauran garin Kofi 2. In ndinga sawa cikin wanna talgan nawa ina tokawa har Yaya kauri Sai na rage wuta na barshi yadin nuna a hankali.Amma zanrofe.tokunyar.in yanuna Shima Sai na sauke in dinga kwashewa cikin leda ina molmolawa

    Towon masara miyar wakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Zan dauko wake na garashi in sashi cikin tormi in sa ruwa kadan ina dakawa.Inna tashi in cire bawu baki daya tas

    Towon masara miyar wakematakin girki3 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki3 hoto
  4. 4

    Wanna waken Dana gara zan.daura ruwa ya tafasa.Sai nazuye wake.nabarshi ya nuna sosai

    Towon masara miyar wakematakin girki4 hoto
  5. 5

    Zan dauko kifi na wanke Shi tans.sainasa Mai albasa da Maggi guda 1 da ruwa kadan in daura bisa wuta ya nuna.

    Towon masara miyar wakematakin girki5 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki5 hoto
  6. 6

    Taitasai albasa tarugu.zan garashi in wanke in daka kayan miyar tas Shima

  7. 7

    Sai na dauko tokunya insa Mai lodayi 1.inbar Mai yayi zafi.

    Towon masara miyar wakematakin girki7 hoto
  8. 8

    Sai nadauko kayan Miya NASA cikin Mai din.insoya kayan Miya ta soyu sosai.

    Towon masara miyar wakematakin girki8 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki8 hoto
  9. 9

    Sai NASA Maggi onga gishiri.cikin kayan miyan.in motsa.

    Towon masara miyar wakematakin girki9 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki9 hoto
  10. 10

    Sai NASA ruwa cikin kayan miyar.Sai NASA kifi Shima nabarshi ya tafasa

    Towon masara miyar wakematakin girki10 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki10 hoto
  11. 11

    Sai nadauko wanna waken da na dafa Shi na zuba Shima na.barsu sununun Sai na sauke.Shi

    Towon masara miyar wakematakin girki11 hoto
  12. 12

    Towon masara miyar wakematakin girki12 hoto
    Towon masara miyar wakematakin girki12 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Hauwah Murtala Kanada
Hauwah Murtala Kanada @cook_18551094
rannar November 15, 2019 09:03

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Masara Miyar Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Vegetable rice,fish and sauce
  2. Zobo smoothie drink
  3. Pancakes
  4. Indomie Da Dwfaffen Kwai
  5. Kids candy
  1. Dan sululu
  2. Kunun semo me kayan marmari
  3. Pancakes
  4. Miyar kabewa
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11011290
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close