Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki zuba suga a tukunya ki zuba ruwa kadan sae ki dora a wuta ni barshi ya dahu
- 2
Idan ya dahu zakiga yana kumfa kuma zakiga yayi danko sae ki juya a roba
- 3
Dama kin zuba madarar ki a mazubi kin zuba flavour dinki na gari a ciki
- 4
Sae ni kawo butter dinki ki zuba a cikin suga din da kika dafa ki juya sae ta narke sae ki fara zuba madara kina tukawa har sae tayi kauri
- 5
Saw ki shafama Leda butter din kow kuma mai sae ki juye akae ki fakada dae dae tudin da kikeso sae ki yanka
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/11466181




sharhai